ZUWA GA MASU KALLON👩🏽‍💻👨🏽‍💻HOTUNA DA VIDEOS🤳🏾 NA BATSA

ZUWA GA MASU KALLON👩🏽‍💻👨🏽‍💻HOTUNA DA VIDEOS🤳🏾 NA BATSA🏊🏻‍♀🏊🏽‍♂ SABO DA JINDADI NA LOKACI KALILAN Means:PORNOGRAPHY

1- shin ko kun san cewa abubuwan da kuke kallo🤳🏾 yana daga cikin manyan laifuffuka (kaba'ir ).
2- shin ko kun san cewa abinda kuke kallo📱 yana kawo kaskanci da kuma rauni ga rayuwar ku😰?
3- shin ko kun san cewa abinda kuke kallo🤳🏾 yana kawo raunin idanu😵👁👁 da kwakwalwa🧠? Yana kawo saurin mantuwa🤔, abu kankani sai kamanta da wuri .
4- shin ko kun san cewa wannan kallon🤳🏾 da kukeyi yana rage darajarku a wajen Allah(S.W.A).

$ads={1}

 
5- shin ko kun san cewa wannan kallon🤳🏾 yana hana mutum samun ilimi 👨🏽‍🎓👩🏽‍🎓mai Albarka?
6- shin ko kun san cewa wannan kallon🤳🏾 yana hanaka /ki samun jin dadin rayuwar aure💑 mai inganci da mijinki ko matarka, ko da kuwa kuna son junan ku❤.
7- shin ko kun san cewa zaku iya mutuwa☠ a cikin wannan yanayin ( mummunar mutuwa).
8- shin ko kun san cewa jikinku🤕 zai gaya muku ko badade ko bajima in baku tuba ba.
9- shin ko kun san cewa duk abinda kuka tura🤳🏾📲 ga wani/wata wacce musulunci be yarda dashi ba kuna da zunubi, idan hakan yayi sanadiyyar lalacewar wani/wata kuna da zunubi mai girma koda kuwa kuna kwance akabari ne har izuwa ranan Al-kiyama.
10- shin ko kun san cewa duk wanda yabar wani abu domin Allah, Allah zai canza masa da abinda yafishi alkhairi.
 11- shin ko kun san cewa Allah❤ yana farin ciki sosai da tuban bawansa.
12- shin ko kun san cewa Allah zai wadataku da falalarsa idan kuka kame kawunanku gada haramun.
13- shin ko kun san cewa sha'awar yan mintina ta haramun tana dai dai da azabar shekaru dubu.

 YAN UWA MUSULMI KU TAIMAKI YAN UWAMMU WAJEN ISAR MUSU DA SAKON NAN KO ALLAH ZAI SHIRYASU TA DALILINKU, KUSAMU LADANSU. Shukran?

Post a Comment

DISCLAIMER:
Comments published here does not reflect the sole opinion of our affiliates or any employee thereof. *

Previous Post Next Post

Advertisment

Advertisment